Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojoji mata 10 suka samu izinin tuka jirgin sama da kansu
2020-10-05 14:38:45        cri

 

 

 

A kwanan baya, sojoji mata 10 wadanda suke koyon fasahar tuka jiragen sama masu saukar ungulu sun samu izinin tuka jirgi da kansu, wato kowace soja ta samu iznin tuka jirgin da kanta ita kadai. Ga wadannan sojoji matukan jiragen sama mata masu kyan gani. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China