Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda wasu sabbin sojoji daliban jami'o'in Sin suke koyon fasahar tuka jirgin saman yaki
2020-09-30 09:07:53        cri

 

 

 

 

A kwanakin baya, a wani filin jirgin saman yaki dake arewacin kasar Sin, a kullum ana shan aiki sosai. Ga shi kuwa, sabbin matukan jiragen saman yaki na shekarar 2020, ciki har da dalibai wadanda suke koyon fasahar tuka mota a jami'o'in Peking da Tsinghua na kasar Sin, sun fara samun horon tuka jiragen saman yaki. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China