Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda jiragen saman yaki iri daban daban na kasar Sin suke samun horo a kullum
2020-09-28 09:43:19        cri

 

 

 

 

 

 

Mai yiyuwa kana hutu a karshen mako, amma mu sojojin sama na kasar Sin ba ma hutawa. Ga jiragen saman yaki iri daban daban, kamar J-10, da J-11, da J-15, da J-16, har ma da J-20 da JH-7, da H-6K, da wasu jiragen saman yaki masu liken asiri a sararin sama da suke shawagi ke samun horo. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China