Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Malam Li Wenbin da ke samar da kayayyakin azurfa
2020-10-01 14:22:28        cri

 

 

 

 

 

 

 

 

Malam Li Wenbin ke nan dan shekaru 49 da haihuwa, wanda ya shahara wajen kera kayayyakin azurfa a garinsa. Malamin yana rayuwa a yankin Dali mai cin gashin kansa na kabilar Bai da ke lardin Yunnan na kasar Sin. A shekarar 1987, malamin ya fara koyon fasahohin samar da kayayyakin azurfa, bayan da ya koya ya kuma kware, sai ya kafa wata ma'aikatar samar da kayayyakin azurfa a kauyensu. Daga nan kuma, sai ya fara taimakawa masu bukata wajen koyon fasahar. A cikin 'yan shekarun baya, ya samar da guraben aiki ga mutanen da ke fama da talauci, don taimaka musu samun karin kudin shiga.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China