Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Samar da takarda bisa fasahar gargajiya
2020-09-30 09:07:53        cri

 

 

 

 

 

 

 

 

Yadda ake samar da takardu bisa fasahar gargajiya ke nan a gundumar Dahua mai zaman kanta ta kabilar Yao da ke jihar Guangxi ta kasar Sin. Yanzu al'umma dake wannan gundumar, sun kiyaye fasaharsu ta gargajiya ta samar da takardu, ta yin amfani da nau'in bishiya da ake samunta musamman a tsaunukan wurin.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China