Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Murnar girbi mai armashi
2020-09-23 14:22:59        cri

 

 

 

 

 

Jama'a a gundumar Songtao mai cin gashin kanta ta kabilar Miao da ke lardin Guizhou na kasar Sin suke raye-raye, don murnar girbin amfanin gona mai armashi. Ranar 22 ga wata ranar murnar girbi mai armashi ce ga manoman kasar Sin, a sassa daban daban na kasar, an yi shagulgulan murnar ranar.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China