Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yaran dake kauyen Abuloha suna daukar mota don zuwa makaranta
2020-10-01 14:22:34        cri

 

 

 

 

 

Wannan ne yadda yaran dake ƙauyen Abuloha na gundumar Zhaojue dake jihar Liangshan mai cin gashin kanta ta kabilar Yi a lardin Sichuan, suke daukar mota don zuwa makaranta tare a ƙofar ƙauyensu. Kauyen Abuloha shi ne ƙauye na ƙarshe da aka tsara a kasar Sin wanda bashi da hanyar mota, da zarar ɗalibai sun sauko daga kan dutsen zuwa makaranta, sai sun yi tafiyar fiye da sa'o'i 3 a kan hanyar hawa dutsen mai tsayi kafin su isa hanyar. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China