Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Na'urar wanke hannu da ake takawa da kafa
2020-09-22 10:24:53        cri

 

 

 

 

Yadda likita Elizabeth Giuseppe dake aiki a kauyen Gutaulare dake Lardin Manikaran na kasar Zimbabwe, ta kera wata na'urar wanke hannu da ake takawa da kafa, wanda ya takaita mu'ammala a tsakanin mutane, da rage hadarin yaduwar annobar COVID-19. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China