Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Neman zama zakara shine babban burinsa
2020-09-27 15:32:47        cri

Liu Shuaicheng shi ne dan wasan kwallon badminton na kungiyar wasan nakasassu ta lardin Jilin. Lokacin da ya shiga kungiyar da farko, bai iya buga kwallon badminton mai kyau ba domin ya rasa hannunsa daya, ya kan fadi a kan kasa. Bayan da ya kiyaye yin kokari har na tsawon watanni 3, da kuma bisa goyon bayan mai horaswa, ya fara inganta fasahohinsa na wasan sosai. Yanzu fasahohinsa suna matsayi na kan gaba a lardinsa, yana share fagen gasar wasannin motsa jiki ta nakasassu ta kasar Sin da za a gudanar a badi. Neman zama zakara shine babban burinsa.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China