Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fang Jianze ya hau keken guragu amma yana koyon fasahohin alkafura
2020-09-26 17:05:33        cri

Fang Jianze, mai shekaru 22 da haihuwa daga lardin Guangdong na kasar Sin ya hau keken guragu sakamakon lalurar dake damunsa. Bayan da ya koyi fasahohin alkafura har na tsawon watanni fiye da 3, ya samu takardar iznin yin alkafura ta musamman, saidai ya fara binciken sirrin cikin teku.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China