Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin kasar Sin suke samun horo a yankin hamada
2020-09-22 19:16:51        cri

 

 

 

 

 

 

A 'yan kwanakin baya, an yi amfani da jiragen kasa da manyan motoci wajen jigilar hafsoshi, da sojoji wajen dubu 1 na wata rundunar sojin kasar Sin, zuwa wani yankin dake arewa maso yammacin kasar Sin, domin samun horo a yankin hamada, kamar yadda suka isa wani fagen daga da ba su taba zuwa ba. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China