Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kabewa mafi girma a duniya
2020-09-17 17:28:46        cri

 

 

Abun mamaki ba ya karewa a duniya! Yadda Stuart da Ian Paton, 'yan tagwaye a kasar Birtaniya suke noman wata kabewa da nauyinta ya zarce tan 1. Wadannan 'Yan tagwaye na shafe sa'o'i shida a ko wace rana don kula da wannan kabewa. Ana sa ran wannan kabewar za ta karya kambun bajimtar duniya.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China