Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Girbin Borkono
2020-09-18 15:38:09        cri

 

 

 

Barkono ke nan da manoma suka noma a gundumar Xunhua mai cin gashin kansa na kabilar Salar da ke lardin Qinghai na kasar Sin, ana sa ran a wannan shekara, za a girbi barkono da yawansu ya kai sama da ton dubu 32.4.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China