2020-09-15 13:58:36 cri |
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar a yau Talata cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci jerin tarukan koli ta kafar bidiyo na cika shekaru 75 da kafuwar MDD, inda zai gabatar da jawabi. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China