Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta cimma nasarar harbar tauraron dan Adam na Gaofen mai lamba 11-02
2020-09-17 17:28:41        cri

A ranar 7 ga watan Satumba, Sin ta cimma nasarar harbar tauraron dan Adam na Gaofen mai lamba 11-02, ta hanyar amfani da rokar Changzheng mai lamba 4-B dake dauke da tauraron na da Adam.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China