Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An shigar da wani magidanci da matarsa cikin litattafin Guinness sakamakon yawan shekarunsu na haihuwa
2020-09-11 15:06:54        cri

 

 

A kwanan baya, an shigar da wani magidanci da matarsa 'yan kasar Ecuador, cikin jerin sunayen masu bajinta na duniya a litattafin Guinness, sakamakon yawan shekarunsu na haihuwa. An ce jimillar shekarun ma'auratan suk kai 214, wato shekarun mijin 110, ita kuma matarsa na da shekaru 104. Kaza lika, su biyun sun shafe tsawon kusan shekaru 80 da aure.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China