2020-09-14 09:01:11 cri |
Wasu sojojin kasar Sin da aka jibge a wani yankin lardin Yun'nan dake kudu maso yammacin kasar Sin suke samun horo kwanakin baya kan fasahohin sarfafa manyan bindigogi iri daban daban a gadun daji. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China