Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An soke iznin ci gaba da yin gasar wasan tennis ta American Open na Novak Djokovic
2020-09-11 10:34:37        cri

An soke iznin ci gaba da yin gasar wasan tennis ta American Open na Novak Djokovic, dan wasan kasar Serbia wanda ya samu matsayin farko a duniya kan wasan, domin ya bugi mai alkalancin wasan a bisa kuskure.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China