Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Abubuwan rufe baki da hanci na musamman
2020-09-17 17:28:36        cri

 

Yadda wata mai gidan askin a kasar Syria ta tsara abubuwan rufe baki da hanci na musamman, domin karfafawa jama'a gwiwar sanya marufin baki da hanci a yayin da ake kokarin dakile annobar COVID-19.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China