2020-09-07 08:46:39 cri |
Wannan namiji mai sabon salo da ya fito daga Nairobi, babban birnin kasar Kenya, ya nuna yadda yake hada tufaffi da kayayyakin ado yadda ya kamata, a yayin da ake tinkarar annobar COVID-19 kuma ya shigar da abubuan rufe baki da hanci a cikin kayayyakin adon nasa. (Bilkisu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China