Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fure mai warin gawa
2020-08-14 09:24:47        cri

 

Kwanan baya, wani babban Konjac da ke gidan dabbobin Toronto na kasar Canada ya fara yin fure, lamarin da ya sa masu yawon bude ido rufe hancinsu sakamakon warinsa. Shi dai Konjac na da fure mai matukar girma, Yana kuma daukar shekaru shida zuwa goma kafin ya yi fure. Saboda warin furen, ake kira babban Konjac da "Fure mai warin gawa".(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China