Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dabara ta musamman don murnar haihuwar jariri a Mexico
2020-08-08 17:06:22        cri

 

 

 

Domin murnar cika wata guda da haihuwar jariri yayin da ake fama da cutar COVID-19, wani miji da matarsa 'yan kasar Mexico sun bullo da wata dabara mai kyau, inda suka shiga cikin wani dakin kashe kwayoyin cuta, don haduwa da abokai da iyalansu ta bangon gilasi.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China