2020-08-14 09:25:10 cri |
Sana'ar sakar kaba, sana'ar gargajiya ce mai dogon tarihi a gundumar Quzhou dake lardin Hebei. Yang Zhenguo, mai shekaru 61 a duniya, wani mai fasahar sakar kaba ne, wanda ke kokarin koyawa yara da matasa irin wannan fasaha.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China