Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An ajiye takardun siffanta mutane dake kan kujerun masu kallon gasar MLB
2020-08-01 14:55:50        cri

A sakamakon tinkarar cutar COVID-19, an sake gudanar da gasar baseball ta kasar Amurka wato MLB ta sabon kaka a ranar 23 ga wannan wata, wadda aka shirya gudanarwa a ranar 26 ga watan Maris. Sakamakon hana masu kallo shiga dakin wasan, sai dai an ajiye takardun siffanta mutane dake kan kujerun masu kallo.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China