Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Jin Wenbin mai sana'ar kiwon aku
2020-08-01 14:56:06        cri

 

 

Jin Wenbi, wani mazaunin kauyen Jinmeng ne dake garin Zhaoqiao na gundumar Wuyi dake lardin Hebei, wanda ke nuna himma da kwazo wajen kiwon aku. Sana'arsa ta kiwon aku tana taimakawa sosai ga ci gaban zaman rayuwar mazauna wurin, musamman wadanda ke fama da talauci.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China