Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Birrai suna jin dadin 'ya'yan itatuwa
2020-07-31 08:06:19        cri

 

 

Wasu birrai ke nan wadanda suke jin dadin 'ya'yan itatuwa daban-daban a lardin Henan na kasar Sin, ciki har da kankana da inabi da ayaba da tufa da sauransu.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China