2020-08-03 14:36:07 cri |
A kwanakin baya, dalibai wadanda suke koyon fasahar yin amfani da manyan makaman igwa a kwalejin 'yan sanda na kasar Sin suke samun horon sarrafa manyan bindigogin harba igwa a inda ba su taba zuwa ba. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China