Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Masunta 'yan kabilar Hezhen
2020-07-31 08:06:19        cri

 

 

 

 

 

Jama'a, nan wani kauye ne na 'yan kabilar Hezhen na kasar Sin da ke lardin Heilongjiang a arewa maso gabashin kasar. 'Yan kabilar Hezhen masunta ne tun kaka da kakaninsu. Bayan lokacin hana kamun kifi da aka sanya na wannan shekara ya kare, yanzu kawai kwale kwale kimanin 30 ne ke kamun kifi a wani kogi da ke kusa da kauyensu, kuma masuntan su kan zauna a cikin rumfuna na wucin gadi da suka kafa a gabar kogin har zuwan lokacin kaka. Duk da cewa, yanzu mazauna kauyen ba su dogara ga kamun kifi ba, amma ba su manta da wannan al'adar ta gargajiya ba. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China