Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An rufe karamin ofishin jakadancin Amurka dake birnin Chengdu na kasar Sin
2020-07-27 13:38:43        cri
A yau Litinin da karfe 10 na safe, bisa bukatun kasar Sin, aka rufe karamin ofishin jakadancin Amurka dake birnin Chengdu na kasar. Hukumar kasar Sin mai kula da wannan batun ne ta tura ma'aikata, inda suka shiga ofishin ta kofar gaba, tare da karbar ayyukansa. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China