Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hanyar Shanglan dake gundumar Xiangtang na yankin Aba na kabilar Tiber da Qiang mai cin gashin kansu dake lardin Sichuan
2020-07-15 08:01:12        cri

 

 

Hanyar Shanglan dake gundumar Xiangtang na yankin Aba na kabilar Tiber da Qiang mai cin gashin kansu dake lardin Sichuan, wannan hanya dai ta yi shahara matuka a kasar Sin, saboda shimfidar wuri mai kayatarwa a kewaye wannan hanya, wadda ke da tsawo kilomita 40 a cikin tsaunuka mai tsayi 4000. Masu kiwo dabobbi fiye da 2000 a wannan wuri sun cin gajiyar wannan hanya.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China