Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An soke bikin SAN fermin na bana na kasar Spain
2020-07-12 19:26:27        cri

An soke bikin SAN fermin na watan Yulin bana na kasar Spain, sanadiyyar yaduwar cutar COVID-19, wani mai daukar hoto ya ziyarci wasu wurare domin daukar hotuna da kuma kwatantasu da wadanda ya dauka a watan Yulin shekarar 2019. (Maryam Yang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China