2020-07-10 08:49:27 cri |
Gundumar Daizhai ke nan da ke lardin Guizhou na kasar Sin, inda mata 'yan kabilar Miao ke gasar fid da gwani a fannin fasahar dinkin hannu da ma sauran fasahohin gargajiya.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China