Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Lin Dan ya sanar da yin ritaya daga wasan kwallon badminton
2020-07-10 08:49:38        cri

Mashahurin dan wasan kwallon badminton na kasar Sin Lin Dan, ya sanar da yin ritaya daga wasan, bayan da a baya ya taba zama zakaran duniya har karo 20.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China