Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sassaka kyakkyawar yarinya da soso
2020-07-10 08:49:59        cri

 

 

 

Wani kuku mai suna Ji Weidong a birnin Zhuji na lardin Zhejiang ya yi amfani da wuka inda ya sassaka wata kyakkyawar yarinya da soso, haka zalika, yana iya sassaka kankana da sauran nau'o'in abinci.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China