Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An wallafa littafi na 3 na littafin shugaba Xi kan salon shugabancin kasar Sin
2020-06-30 10:58:07        cri

Madabba'ar harsunan waje ta Foreign Languages Press, ta wallafa littafi na 3, na littafin shugaba Xi Jinping na kasar Sin mai taken "The Governance of China" wato "salon shugabancin kasar Sin" cikin harsunan Sinanci da Ingilishi, kuma za a samar da shi a kasar Sin da ma kasashen ketare.

Wata sanarwa da aka fitar a yau, ta ce sabon littafin na kunshe da mukaloli 92, ciki har da jawabai da tattaunawa da umarni da wasikun Xi Jinping, sakatare janar na kwamitin tsakiya na JKS, tsakanin ranar 18 ga watan Oktoban shekarar 2017 zuwa ranar 13 ga watan Janairun shekarar 2020. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China