Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Damisu na kokarin iyo don keta kogi mai saurin tafiyar ruwa
2020-06-30 10:36:22        cri

 

 

 

Hotuna ne game da yadda damisu 'yan uwa guda biyar suke kokarin iyo don keta wannan kogi mai saurin tafiyar ruwa dake Masai Mara na kasar Kenya. A kan ga kadanni a kogin, don haka akwai hadari gare su. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China