2020-06-26 08:35:46 cri |
An shirya wani bikin kide-kide na musamman a birnin Barcelona na kasar Sifaniya sakamakon bullar cutar COVID-19, inda aka ajiye tsirai a kan kujeru a maimakon 'yan kallo. An yi hakan ne domin kara fahimtar da mutane muhimmancin 'yan kallo a bikin kide-kide.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China