Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin na yiwa mutane miliyan 3.78 gwajin COVID-19 a ko wace rana
2020-06-24 20:11:39        cri

Guo Yanhong, jami'a a hukumar lafiya ta kasar Sin, ta bayyana cewa, kasar Sin na yiwa mutane da yawansu miliyan 3.78 gwajin cutar COVID-19 a ko wace rana a watan Yunin da muke ciki, idan aka kwatanta da yawan mutane miliyan 1.26 da ake yiwa gwajin cutar a ko wace rana a farkon watan Maris.

Guo ta ce, ya zuwa ranar 22 ga watan Yuni, an yiwa mutane miliyan 90.41 gwajin cutar a fadin kasar.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China