Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An tabbatar Novak Djokovic da ya harbu da cutar COVID-19
2020-06-26 08:35:37        cri

An tabbatar Novak Djokovic, zakaran wasan kwallon tennis dan kasar Serbia ya harbu da cutar COVID-19. Djokovic ya taba hawa matsayin farko a duniya a wasan tennis. Kafin kamuwa da cutar, a baya bayan nan ya hada gasar wasan tennis ta sada zumunta a kasar Serbia, da Croatia a jere, kuma ba a dauki matakan kandagarkin cutar ta COVID-19 a yayin wasannin da ya shirya ba.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China