2020-06-24 14:06:11 cri |
Sakamakon tsananin zafin da ake fuskanta, gidan kula da namun daji a birnin Tianjin na kokarin taimakawa dabbobin rage zafin da suke fama da shi ta hanyoyi daban-daban, ciki har da fesa musu ruwan sanyi da ba su curin kankara suna taunawa da sauransu.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China