2020-06-28 20:25:58 cri |
Mafadar ruwa ta Huangguoshu. Saboda an rika yi ruwan sama kwanakin baya, matsayin ruwa ya daga matuka har ya zuwa koli a shekarar 2020. Hakan ya sa wannan mafadar ruwa na da karfi sosai.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China