Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gandun daji dake tsaunin Qilianshan na gundumar Sunan na lardin Gansu
2020-06-24 14:06:11        cri

 

 

Gandun daji dake tsaunin Qilianshan na gundumar Sunan na lardin Gansu. Shekarun nan baya-baya, gundumar Sunan ta dauki matakin dakatar da noma wasu filaye domin dasa bishiyoyi da kuma kiyaye gandun daji, yanzu yawan bishiyoyi ya karu zuwa kashi 21.8% daga kashi 7.1% na shekarar 1978.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China