'Yan wasa masu buga gasar Premier sun durkusa da kafa daya don nuna kin amincewa da ra'ayin nuna bambancin launin fata
An sake komawa gudanar da gasar Premier ta kasar Ingila, kafin bude gasar wasan, dukkan 'yan wasa sun durkusa da kafa daya, don nuna kin amincewa da ra'ayin nuna bambancin launin fata.(Zainab Zhang)