Kungiyar wasan taekwondo ta kasar Sin ta koma Sin don ci gaba da samun horo
2020-06-20 14:31:27 cri
Kungiyar wasan taekwondo ta kasar Sin, ta gama horaswa a kasar Japan har na tsawon watanni 3, kuma mambobin kungiyar sun koma Sin don ci gaba da samun horo, bayan da aka killace su har tsawon kwanaki 14, a shirye shiryen fara gasar wasannin Olympics ta birnin Tokyo.(Zainab Zhang)