2020-06-24 09:30:57 cri |
A 'yan kwanakin baya, wata rundunar dake amfani da igwa ta tafi wani wurin da ba ta taba zuwa ba, domin gwada karfin wasu manyan sabbin igogi, ta yadda sojoji za su iya mallakar fasahar yin amfani da su a ko'ina. (Sanusi Chen)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China