2020-06-17 10:01:54 cri |
A kauyen Anuo da ke gundumar Qiubei ta lardin Yunnan na kasar Sin, mata na noman furannin Rose, wadanda aka sarrafa su zuwa nau'o'in kayayyaki, tare da jawo baki masu yawon shakatawa, lamarin da kuma ya taimaka ga kara kudin shigar magidanta sama da 300 da ke rayuwa a wurin.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China