Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Likita mafi tsufa a kasar Belgium ya yi dogon yawo don tattara kudin yaki da COVID-19
2020-06-20 14:31:36        cri

 

 

 

Alfons Leempoels mai shekaru 103 da haihuwa, wanda ya kasance likita mafi tsufa a kasar Belgium, yana yawo a lambunsa dake gida. Ya ce zai yi yawon da zai kai tsawon na wasan gudun dogon zango wato Marathon, wato kilomita 42.195, bisa aniyar tattara kudi domin masana ilmin kimiyya su yi nazarin cutar COVID-19.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China