2020-06-15 14:51:33 cri |
Tang Xianpin dan lardin Anhui na kasar Sin, shi da matarsa sun shafe shekaru sama da 40 suna kiwon zuma. Yanzu kayayyakin zumar da suka fitar sun shahara a wurin, kuma yawan kudin shiga da suke samu s a ko wace shekara a wannan sana'a, ya kai kusan RMB yuan dubu 100. (Bilkisu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China