2020-06-16 08:51:45 cri |
Furen Azalea a tsaunin Shenhuashan dake lardin Jiangxi. Wannan tsauni ya yi shahara sosai a lardin dake da tsawon kilomita 9, da kuma fadin kilomita 4, tsayin kolinsa ya kai mita 1011.7. Akwai furen Azalea mai armashi a kan tsauni, abin mai kyaun gani ne.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China