Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga babban dakin da ke iya tafiya a kan teku
2020-06-13 16:22:41        cri

 

 

 

Kamfanin Arkup ya samar da wani nau'in jirgin ruwa mai filafili da darajarsa ta kai dala miliyan 5.5, ana daukar jirgin dake da dakin kwana, falo, dakin dafa abinci, da ma dakin wanka a matsayin babban dakin da ke iya tafiya a kan teku, ana kuma iya amfani da batir masu amfani da haske rana wajen adana wutar lantarki.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China